Ƴan mata adon gari in ji hausawa, kamar dai yadda kuka sani cewa shafukan sada zumunta na yanar gizo gizo, wato Social Media.
Waje ne da ƴan mata da samari ke amfani da shi wajen baje kolin ra’ayoyin su da kawo muhawara daban daban da nufin jan hankalin takwarorinsu ko kuma mabiyansu.
Yau dai nun ci karo da hoton wata matasahiya kyakkyawa son kowa ƙin wanda ya rasa, mai suna Dr. Haleemat inda ta sanya hoton ta sannan tayi wani ɗan taƙaitaccen rubuta da harshen turanci, cewa,”Ni ko miliyan goma”.
Kamar yadda zaku gani a hoton screenshot ɗin daga ƙasan labarin.

Views: 10
