Riƙe carbi kwaikwayo ne na kafirai saboda haka haramun ne—Dr, Kabir Asgar

Rike Carbi Kwaikwayo Ne Da Kafirai ~ Dr. Kabiru Asgar

https://apahausa.com.ng/an-saki-bidiyon-lalatar-mawa%c6%99iyar-najeriya-tiwa-savage/

Dr. Kabiru Asgar, ya ce asalin carbi kwaikwayo ne daga kafirai ‘yan kabilar Katolika, babu shi kwata-kwata a Musulunci.

https://apahausa.com.ng/labari-da-dumi-dumi-miji-ya-kama-matarsa-na-turawa-tsohon-saurayinta-bidiyon-ta-tsirara-a-whatsapp/

Malamin ya ce ita kanta kalmar sunan carbin bata da asali, saboda bayan zuwan Musulunci da shekara dari hudu ma babu sunan carbi.

https://apahausa.com.ng/an-%c9%97auki-bidiyon-%c6%b4ar-shekara-40-tana-lalata-da-yara-%c6%b4an-shekara-7-a-legas/

Malamin ya ce wani abu da yake faruwa shine, sai dan’uwanka yaje Saudiyya wai yarasa abin da zai kawo maka sai carbi saboda yana ganin kai Ustazu ne.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-fashin-daji-ke-lalata-da-matan-mutane/

Views: 34

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *