
Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, mai kowa mai komai wanda ya bamu ikon kaddamar da wannan shafi namu na African Press Agency (APA).
Wannan shafi zai yi duk mai yuwuwa wajen kawo muku ingantattu, kuma sahihan labarai a harshen Hausa daga sassa daban daban na fadin duniya.
Muna rokon Allah madaukakin sarki ya bamu ikon kawo muku ingantattun labarai na gaskiya kuma ya bamu ikon yin adalci a cikin ayyukanmu na dare da rana sannan ya bamu nasara alfarman Annabin rahama manzon tsira ANNABI MUHAMMAD SAW ameen.
Da fatan zaku kasance tare da mu a ko wane lokaci mun gode.
Views: 71
