Wata mata ‘yar Najeriya ta ba da labarin wani mugun abu da ta samu da tsohon Saurayin ta, wanda ya yaudare ta Matar ta ce ta baiwa masoyin nata kuɗi.
Naira Dubu Ɗari Biyu Da Hamsin domin ya yi hayar gidan da zasu zauna bayan sun yi aure Ta ce bayan ya karɓi kuɗin hayar gidan, sai halinsa ya canja, ya gudu ya barta.
Views: 39
