Kafi Uwa kawuce Abbana
Kawuce da kawuce dangina
Banda abinda da kaika araina
Zo Jaraba Zaka gane batuna Sarari.
Sayyadi Rabi’u Taka lafiya (Numfashin masu Numfashi) ƙasidarsa akan Sheikh Ibrahim Inyass (RTA).
Views: 12