Shin me ke sa sai dare yayi Mutum ya kasa Bacci — Maryam Ceeter

Mutane da dama sukan tsinci kansu acikin wani irin yanayi na rashin jin bacci.

Hakan yana faruwa ne idan mutum yayi baccin rana, wani kuma gajiya ce ke hana shi bacci da daddare.

A wani ɓangaren kuma waya tana taka muhimmiyar rawa wajen hana mu bacci da daddare.

Ta hanyar yin chatting, da abokai ko kuma tsakanin masoya.

shin a ganinku make hana ku bacci da daddare?

Views: 14

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *