“Shugaba Buhari ya yi nasiha ga ‘yan kasuwa masu kara farashin kayan abinci a Ramadan

Shugaba Buhari ya yi nasiha ga ‘yan kasuwa masu kara farashin kayan abinci a Ramadan

https://apahausa.com.ng/labari-da-dumi-dumi-miji-ya-kama-matarsa-na-turawa-tsohon-saurayinta-bidiyon-ta-tsirara-a-whatsapp/

Shugaba Buhari na Najeriya ya gargadi ‘yan kasuwa masu kara farashin kayan abinci a watan Ramadan. Ya ce wannan dabi‘a ta yi hannun riga da addinin Islama.

Shugaban a cikin sanarwar da mai magana da yawunsa Garba Shehu ya fitar, ya ce, azumi bai takaita ga rashin cin abinci ba; ya kunshi kauce wa duk wani abu da ka iya cutar da dan Adam.

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

source dw hausa

Views: 42

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *