__Itace macen da tasan darajar kanta da kuma addinita ta hanyar gujema duk abinda zai taba mutum cinta…
__Itace macen da bata shiga abinda babu ruwanta domin gudun kar arainata..
__ Itace a koda yaushe take suturta jikinta domin tana matukar kishin kanta…
__Itace wadda bata tara samari ko kuma kawaye barkatai sbd gujema kana nan magan ganu ko kuma a wulakanta ta….
__Itace macen da bata daukan raini don ba ta raina kowa itama bataso a rainata……
__Itace waddda bakajin hayaniyar ta a inda ake yawaita surutu don tafi kowa kishin muryanta ….
__itace wadda bata saka hotunanta a social media sbd tana matukar tsoron abinda saisa aga surarta
___Itace mace mai girmama duk wadda ya girma ma mata don tasan darajar su koda akwae wa’inda basa sonta…
__Itace komin sanda takema namiji bata bari har yaga fuskar da zaiyi wasa da sasan jikinta….
__Mace mai aji kana iya samun soyayyarta ammah ba cikin sauki bane zata iya bari ka shawo kanta….
__Mace mai aji takam koma mara aji a lokacin da take matukar sonka hakan nafaruwane sbd tunaninta kaine zaka aureta…
__Itace mace mai qualityn da kowani namiji yake mafarkin ganin ya aureta…
__Banbancin ne tsakanin jan aji da kuma girman kai da mace keyi ammah saika sa hankali gami da tsaida tunnaninka waje daya sanan ka nazarta….
___Yar uwa ki kasance mace mai aji koda kuwa mutane xasuyi ta sukarki da bakaken magan ganu akanki hakan shawarace kyauta…
source: Sirrin riƙe miji facebook
Views: 103
