
Lamarin Shugaba Buhari Da Bandariya Yake , Cewar Sule Lamido,
Lokacin Da Yake Kurari Saikai Tunanin Wani Namijin Zakine Kokuma Kumfa Yakunu,Amma Dazarar Yasamu Damar Da Yakamata Ya Aikata Abinda Yake Fada Saikaga Ashe Haushin Kare Yafishin badatsoro,
Sanin Kankune Lakacin da Yazo a 2015 Saida Kowa Yashiga Taitayinsa Barayi Suka Dunfa Maida Kudi Wutar Nepa ta tsaya Sojoji Suka Dinga Cinnasar A Yaki da Yan ta,Adda Kai Fetur Yasamu Diesel yayi Sauki.
Sule Lamido Yace Amma A Karshe da Aka gane Cewar Damisar Takardane Sai Kowa Yadinga Abinda Yaga Dama Sabida Yasan Babu Abinda Zai Faru ,
Idan Bakusani Kudin Da Ake Zargin Ansace A Wannan Gwamnatin Na Makamai Ya Ninka Na Gwamnatin baya , Shugaban Sojoji da Yayi Hatsari Nabaya Dakansa Da yaje Majalisa Yake An Ware Kudin Makamai Masu Yawa Da Ba ataba Ware irinsu ba Amma Babu Makaman Kuma Babu Kudin Amma Haryanzu Babu Wani Mataki Da Buhari Ya Dauka.
Kowa Abinda Yagadama Yake Yasan Babu Abinda Zaifaru Sabinda Sun Raina Cewar Sule Lamido.
Views: 13
