
ANNABI MAI MASOYA DAYAWA:
Wata baiwar Allah ce masoyiya ga fiyayyen halitta manzonmu manzon tsira ANNABI MUHAMMADU SAW ta yi rubutu a shafin sada zumunta na Facebook inda take neman Masoya ANNABI da suyi comments sa SAW ga rubutunta.
Gaisuwa irinta Addinin musulunci asalama Alaikum warahmatulah wabarakatuhu.
Barkanmu da juma’at.
Sunana Rahma daga borno
Koxan samu masoyan manzon Allah sama da dubu anan gidan su amsa mun
ANNABI MUHAMMADU
Views: 120
