Uwa ta kashe jaririnta mai watanni 6 da haihuwa bayan ta ba shi ƙwayar Tramomadol ya sha wacce ta wuce ƙima.
Lamarin wanda ya faru a ƙasar Kamaru ya ja hankalin al’ummar yankin matar dai ta bawa jaririn nata ƙwayar Tramomadol ya sha inda ta rufe shi a ɗaki yana ta bacci ita kuma ta fita yawon Club tare da saurayinta.
Bayan gari ya waye ta dawo da safe tana buɗe ɗakin sai taga ya mutu nan take maƙoftanta suka sanar da jami’an tsaro suka zo suka kama ta.
Views: 5
