VIDEO: “Abinda wata budurwa hafizar Alƙur’ani ta faɗa a kan Abba gida-gida ya kamata yaga wannan bidiyon

/La9u9E5rX8A?si=MljrxXxzEyOWTXiP

Mulkin Nigeria da Tunubu ya Karba a hannun Mushe ya karba. Ku saurari cikakkiyar hirar, Hira mafi muni da cin mutunci da cin zarafin tsohon shugaban Kasa Muhammad Buhari. Lallai duk inda ake neman.

/WQLatwp0YFY?si=rjY_9J0OQ3dZl2Vs

Alade Kare Dabba Ra-ra-ra yakai, Duk tarin Arzikin Daya samu a gwamnatin Buhari Amma yau shine yake gaya masa wadan nan munanan kalaman. Allah karka bamu iko ko damar butulcewa wadan da suka mana rana.

Views: 96

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *