VIDEO: “Rarara ya yiwa Buhari wankin babban bargo—Wata 3 na Tinubu yafi shekara 8 ɗin Buhari”—In ji shi

Wata 3 Tinubu ya fi shekaru 8 ɗin Buhari in ji Rarara.

Wallahi na yi danasanin gudunmawar da na bai wa Buhari, bai bar mulki ba sai da ya dagula lamura, Rarara.

Views: 69

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *