Wannan Matshiyar Budurwar Ta Ce Hukumar Makarantar Su Sun Kore Ta Daga Makaranta Saboda Yawan Casu Da Holewa A Tiktok Da Take ku latsa nan don kallon Bidiyon

Saidai hukumar gudanarwar makarantar ta Kwalejin Jinya dake jihar Kebbi, ta karyata yarinyar mai suna Rahama Saidu, inda suka ce sun kore ta ne saboda rashin zuwa makaranta bayan ta fadi a jarabawa na darussa daban-daban.
Masu karatu me zakù cè ?
Views: 15
