WATÀ SABÙWA: Auren Zawarawa Da Aka Yi A Kano Bai Dauru Ba, Domin Babu Sadaki, Cèwar Hon. Garba Yusuf Abubakar
Hon. Garba ya kara da cewa “Saidai Malamai su taimaka a gyara ko kuma gwamnati ta kawo ciko a baiwa mata sadakinsu. Yanzu haka a shari’a dubu hamsin ba sadaki ba ne, domin dubu hamsin bai kai sadaki ba”. Ku latsa nan don kallon Bidiyon

Kotun ƙoli ta tabbatar da nasarar shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC, a babban zaɓen shekarar 2023 da aka gudanar a ranar 25 ga watan Fabrairu.
Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP da Peter Obi na LP ne suke kalubalantar nasarar Tinubu a gaban kotu.
Views: 11
