VIDEO: “Babu abinda Buhari ke so illa ya rusa jam’iyyar da ta zaɓe shi”—Ganduje

Ina faɗawa mutanen Kano cewa suci gaba da Hada-Hada da tsaffin kuɗi.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

Kuma suci gaba da kaiwa bankuna, lallai duk bankin da yaƙi karbar tsaffin kudin zamu rushe shi, muyi makaranta a wajan, kuma saina soke lasisin bankin.

/kiOxqXzHgdI
https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

~ Cewar Gwamna Ganduje

© AMINTACCIYA

Views: 464

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *