VIDEO: “Ni nace Tinubu ya cire sunan Maryam Shetty daga cikin jerin Ministocin sa”—Ganduje

Shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa ‘yan soshiyal midiya sun taka rawa wajen ɗaukar matakin cire ta, bayan wasu sun riƙa nuna cewa ba za ta iya riƙe muƙamin ba.

Wata sabuwa

Views: 38

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *