Fitaccen Malamin Islamar nan Malam Ibrahim Aliyu Kaduna ya bayya cikakken goyon bayansa a kan matakan da shugaba Tinubu ke ɗauka game dawo da tattalin arzikin ƙasar nan malamin ya ce farashin litar man Fetur sai ma ta haura Naira dubu a Najeriya saboda haka idan talaka zai riƙe Istigfari to yayi