Ku latsa nan don kallon bidiyon https://againponderous.com/c1ep4ze4?key=b8e0dd52848e57ad6b96482a29e4b381
Daga Rabi’u Biyora
Zaku iya sauke bidiyo daga Tik Tok ba tare da Tambarin Tik Tok wato Watermark ya fito a jikin bidiyon ba.
Facebook ba zasu bari na saka muku Link na Application din ba, amma ku shiga Browser dinku ko Playstore ku rubuta SNAPTIK, dashi zaku dinga sauke bidiyon Tik Tok ba tare da Watermark ba….
Ko dai ka sauke Application dinsu a Playstore ko ka dinga amfani da Browser kai tsaye…
Kyauta ce na bayar ga wadanda basu san da Application din ba…
Idan har kaji dadin APP din, ka daure ko sau daya ne ka dagawa dan takara ta kafa, wato Alhaji Ahmadu Tinubu idan dama baka tare dashi a siyasance, kawai so nake ka nemi bayanan gaskiya akansa, ka toshe kunne daga Propagandar da akeyi akansa…..
Views: 201
