VIDEO: “Zan biya albashi kowane wata ga duk mutumin da ke son ya aure ni, ina da gidaje, ina matukar bukatar miji.” – Wata ‘yar kasuwa ‘yar Najeriya da ke zaune a Faransa
Wata ‘yar Najeriya ta shiga shafukan sada zumunta domin neman mijin aure.
Uwargidan ta ce tana bukatar namijin da zai zauna da ita kasancewar har yanzu ita budurwa ce
Ta bayyana cewa ta mallaki kadarori daban-daban a Najeriya da Faransa, don haka kudi ba batunta bane.
A cewarta, duk wata za ta rika biyan duk namijin da zai aure ta.
Taan rokon maza da su
tura mata saƙo ta DM dinta su bayyana mata manufarsu.
Ku latsa jan rubutu domin kallon Bidiyon
VIDEO
Views: 8
