Wanda duk ke zagin Buhari bai more uba ba—Rarara

Rarara ya ce wanda duk ke zagin Buhari bai more uba ba

Shahararren mawaƙin siyasar nan kuma masoyin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, wato Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara.

Ya bayyana cewar wanda duk ke zagin gwanin nasa wato shugaban kasa Muhammad Buhari bai more uba ba.

A ɗaya daga cikin tsofaffin waƙoƙin da mawaƙin ya rerawa shugaban mai taken, “Ga talakawa ga Buhari bai canza kama ba” inda a cikin wannan waƙar ce mawaƙin ya rero baitin da ke cewa.

“Ga talakawa ga Buhari bai canza kama ba wanda duk yaci haƙƙimu ɗaure shi kishin ƙasa kake baka saɓawa ƙa’ida ba, wanda duk ke zagin Buhari bai more uba ba.

Ga duk mai buƙatar jin wannan baiti sai ya nemi waƙar domin ji kunnensa.

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *