Zina ba laifi bace girman kai ya fita zunubi—Fafaroma

Kamar yadda shafin Labarun Hausa ya ruwaito cewa.

Shugaban cocin Katolika na gaba daya duniya, Fafaroma Francis, ya yi wani bayani wanda ya janyo rabuwar hankula tsakanin jama’a.


A cewarsa kamar yadda Independent UK ta ruwaito, don mai aure ya yi zina, ba wani laifi mai tarin zububi ba ne.

An ruwaito yadda ya bayyana hakan a wata hira da manema labarai su ka yi da shi a ranar Litinin cikin jirgin sama ya na hanyarsa ta zuwa Italiya daga Girka.


A cewar Fafaroma manyan girman kai da nuna kiyayya su ne mafi munin laifuka ba zina ba, don ita da sashin jiki ake yin ta.

Views: 36

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *