Wani ɗan kasuwa a jihar Bauchi ya karya farashin kayansa inda yake siyar da tiyar masara a kan ₦550

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Wani Ɗan Kasuwa Ya Karya Farashin Masara Inda Yake Sayarwa Talakawa Kwano Akan Naira 550 A Bauchi

Ɗan kasuwar mai suna Hakimi Amadu da ke garin Misau jihar Bauchi, ya ce ya yi haka ne don sauƙaƙawa talakawa, daga yanzu har zuwa watan Ramadan.

Kazalika duk rana zai riƙa fito da buhu goma na masara domin sayarwa talakawa a farashi mai sauƙi, daga yanzu har ƙarshen watan Ramadan.

Views: 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *