Wannan shine Hoton Bidiyon da yasa Kannywood ta dakatar da Khadijah mai Numfashi

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

DA DÚMI – DÚMÍ: Hukumar tace fina-finan Hausa ta Kano ƙarkashin jagorancin shugaban ta Abba El-Mustapha ta sake dakatar da Khadija mai Numfashi, shekaru biyu daga shirye-shirye a masana’antar saboda rawar data saba doka.

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

me zakù cè?

Views: 69

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *