Kamar yadda wani mai amfani da shafin Twitter ya wallafa wata budurwa ta bayyana cewa ta sa kyautar Naira miliyan 5 ga duk wanda ya kawo ayyukan ci gaban ƙasa da Atiku Abubakar ya yi a ko wane ɓangare na ƙasar nan guda 5
A lady challenge if anyone can point out 5 good projects executed by the former vice president @atiku in any part of the country she promised 5 million naira

Views: 12
