Wata matar aure ta bayyana cewa duk bayan wata sai ta yi gwajin cutar HIV saboda ta auri mazinaci

Ke duniya ina zaki damu? Neman matan da mijinta ke yi ya sa har ta bayyanawa duniya cewar duk wata sai ta yi gwajin.

Cutar kanjamau wato HIV don ganin ta kamu da ita ko kuma a’a, in ji wata matar aure kamar yadda shafin Kainuwa da ke.

Yaɗa Labaran sa a shafin Facebook ya bayyana.

Views: 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *