Tabbas Ya Halasta Yin Layya Da Zakara, Cewar Zakir Young Zariya.
Duk wanda baida halin yin layya da dabbobi Masu Kafa 4, Zai Iyayi Da Zakara, inda shehin malamin ya kawo hujjarsa kamar haka.
Kamar Inda Ya Tabbata a Sunnar Annabi S.A.W Bilal Yayi Layya Da Zakara
على فرض صحتها. وكان ذلك في مجلس الرسول صلى الله عليه وسلم.
وبعض أصحابه وكان بلال رضي الله عنه من بينهم . فسألهم عن أضحيتهم فكل واحد منهم ذكر ماضحي به من شاة وغنم.
ثم سأل بلالا رضي الله عنه وأنت يا بلال ما ذبحت فقال بلال. ما أملك إلا ديكا فذبحته. فضحك صلي الله عليه وسلم.
Dafatan Allah Yakara wadatar damu, ya kuma Amshi Ibadun mu.
Me za ku ce?
Views: 39
