VIDEO:”Gwamnatin Swezaland ta gina wa ƴan ƙasar ta Asibiti ga masu Sha’awar Kashe Kansu

Gwamnatin Swezaland ta gina wa ƴan ƙasar ta katafaren Asibiti ga masu Sha’awar Kashe Kansu.

Gwamnatin ta gina Asibitin ne domin sauƙaƙawa Mutanen da suke da sha’awar kashe kansu.

Domin Kallon Bidiyon Ku latsa👉👉👉👉 NAN

Wasu da dama suna kashe kansu ne idan suka shiga matsala wadda suka kasa yin maganin ta.

Wasu kuma soyayya ce kesa su kashe kansu.

A yayin da wasu kuma gudun abin kunya ne ke sa su kashe kansu.

Views: 23

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *