
Jarumin fina finan Hausa na Kannywood Ali Atwork wanda aka fi sani da Madagwal ya wallafa lambar shaharren jarumin fina finan Hausa Adam A Zango a shafinsa na Facebook inda ya ce.
Reposted from @yasirmahmad13 Ni Yasir Dan Uwan Ummi Rahab ni kaina na yarda da sulhu saboda mun san cewa sulhu alkharine amma mu abunda muke bukata shine kaje Social Media inda kayi Magana akan Ummi wanda Bata jiba Bata gani ba kaje ka janye kalamanka duniya tasan gaskiyar cewa @ummirahabofficial Bata Maka Butulci ba.
Sannan Maganar Film din Farin Wata Mu muka cire Ummi saboda wasu dalilai?
Views: 46
