Yadda wani Dattijo ya ƙera injin wutar Lantarki da baya amfani da Gas, Fetur ko hasken Rana

Ya kera Injini mai bada wutar lantarki fadin Unguwa mai aiki babu bukatar Man fetur ko hasken Rana hasken lantarki kyauta.

Duba cikakkar zantawar a nan👇🏻 https://youtu.be/sHxVIdzBPDQ

Malam Hadi Usman Masanin kimiya ya shahara wajen kera abubuwa

masu sauki wanda idan zai samu tallafi daga Gwamnati zai amfanar da kasa sosai

Views: 75

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *