Wata Mata Ta Dandatse Marainan Mijinta Saboda Zargin Yana Yin Lalata Da Matan Banza.
Wata mata ta kama marainan mijinta ta dandatsesu saboda tana zarginsa da yin lalata da matan banza.
Lamarin ya faru ne a Aguleri dake jihar Anambra, inda nan take minjin nata yace ga garinku nan.
Rahotanni sun bayyana cewar, shima wani abokinsa da ya ɗauke shi zuwa asibiti ya rasu sakamakon hatsarin mota a hanya.
Kazalika mijin nata ya rasu ya barta da juna biyu na wata biyar.
Majiya Idon Mikiya
https://www.facebook.com/2154212391364221/posts/4627758214009614/
Views: 12
