
Rahotanni daga jihar Zamfara dake yankin arewa maso yammacin tarayyar Najeriya na cewa.
Yan bindigar da suka addabi yankin sun nemi sasanci da gwamnatin kasar sakamakon karewa da karfinsu yayi kasa da sa’o’i 44 da fara fafata yaki da jami’an tsaron kasar.
Gabanin fara yakin saida hukumar sadarwar kasar NCC ta yanke sabis a fadin jihar.
Muna fatan Allah ya karawa jami’an tsaron Najeriya karfin gwiwa domin fatatttakar wadannan mutane ameen.
Views: 32

Allah yasa ameen