Yaro Ɗan Shekaru 10 Ya Rubuta Alqur’ani A Makarantar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
A wani Gari Mai suna A-BuKUR Jihar Katsina anyi walimar Saukan mahaddata a Garin an samu mahaddata Guda Talatin 30 har da shi wannan Yaro.
Yaron da suke tare da Sayyadi Habibu Ɗahiru Bauchi Tsohon Dalibi ne na makarantan Sheikh dake Jihar Katsina inda yakawo kwafi Al- Qur’ani.
Yaron ya Rubuta da hannunsa wa Sayyadi Habibu Don gabatarwa Wannan Shine Qur’aninsa na Biyu Daya Rubuta.
Views: 15
