Ɗan wasan barkwancin nan Town Cryer na ci gaba da Kukan Sa’o’i 100 domin Kafa tarihi

Tun jiya dai mai wasan barkwancin, wanda aka fi sani da Town Cryer yake kuka shaɓe-shaɓe kai tsaye a shafinsa na Facebook.

Don kafa tarihin zama wanda ya fi daɗewa yana kuka a duniya.😭

Tuni dai mutane suke ta tofa albarkacin bakinsu game da wannan kuka.

Sai dai wasu na ganin abin kamar bazai yiwu ba duba da yadda kuka yake da wahala.

Ku Latsa Wannan Jan Rubutun Domin Kallon BIDIYON

Views: 47

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *