Ƴan Sanda na neman kama Amal Umar kan damfarar Naira Miliyan 40 da tayi

Jarumar Kannywood Amal Umar ta roƙi Kotu ta dakatar da ƴan sanda daga yunƙurin kamata da suke yi.

Saboda ana zargin ta da damfarar kuɗi Naira Miliyan 40.

Views: 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *