Dangin A.A Rufa’i da ake ta yada bidiyonsa a kafafen sada zumunta da sunan nishadi sun ce za su soma daukar matakin shari’a ga masu yin hakan.
Yayin ziyarar da suka kawo gidan Rediyon Dala FM da ke Kano tare da shi sun bayyana rashin lafiyar da yake fama da ita, da kuma kokarin da suke wajen nema masa magani.
Dangane da masu son taimaka masa don ya samu lafiya sun ce kofa a bude take don taimaka masa maimakon yin yamadidi da shi.
Ga dai tattaunawarsu da Dala FM. 👉👉👉 BIDIYO
Views: 10
