Ƴar Najeriya ta fara karatun sa’o’i 150 don karya tarihin Guiness World Record

Wata ƴar Najeriya mai suna Favour Ehizibeu ta sha alwashin karya tarihin Guiness World Record don zama wacce ta fi kowa daɗewa tana karatu da sa’o’i 150

Views: 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *