Rayuwa Abar Tsoro Ce
Ya Gama Rubutunsa Zasu Raka Abba Rusau A Kantin Kwari Da Wasu Sassan Kwatsam Sai Ga Abba Ya Rushe Shagonsa Dana Babansa Dana Yayansa Cikin Daren Jiya.
Shin Ƴan Uwa Wannan Irin Fata Ya Kamata Kuyi Masa Bisa Irin Wannan Iftila’in Daya Samesa Na Asaran Dukiya Mai Tarin Yawa
Views: 13
