
Don ma’aurata yau muna tafe da wasu hanyoyi guda ukku wadanda ya kamata miji ya bi su don gamsar da matar sa a lokacin saduwa.
Hanya ta farko ita ce wacce addini ya koya mana wato isar da sako ko kuma ika dan sako, a takaice ana son miji ya yi wasan motsa sha’awa da matar sa kafin ya fara saduw da ita.
Hanya ta biyu ita ce yin firarrakin da za su tayar da sha’awa a tsakanin mata da mijin gabanin su fara saduwa da junan su, don samun cikakkiyar gamsuwa.
Hanya ta ukku ita ce cin kayan mar mari irin su lemu, ayaba, gwanda, kankana da dai sauransu, masana sun tabbatar da cewa cin kayan mar mari ko kuma amfani da su yana kara saka nishadi a lokacin saduwa tsakanin miji da matarsa.
Views: 480

Allah sarki amma dai yayi hukunci cikin gaggawa abinda baason hukunci cikin fushi dayabi a hankali anti bincike gsky wata kil ma sharrine don abata tsakaninsune
Shi yasa ba’a barin mace ta cigaba da amfani da layin wayar ta a gidan miji.