LABARI DA DUMI DUMI: “An kama shi yana zana Cross a jikin Al’kurani”

Matashin Dake Zana Cross Jikin Al’kurani

Wani matashi kenan da ka kama yana rubuta zanen cross a jikin bangon Alku’ani mai tsaria jihar Taraba, shaidun gani da ido sun ce, “Matashin mai suna Chukumeka Alaje ya dade ayana aikata wannan mummunan aiki kafin dubunsa ta cika, mazauna unguwar da lamarin ya faru sun bayyana cewa.

“Su basu san matashin ko daga ina yake zuwa ba amma dai idan an kira Sallah sai aga shima ya shiga cikin Masallaci ya bi sahu ana gudanar da Sallah tare da shi kuma sai kowa ya fito bayan kammala salar don tafiya harakokin gabansa, amma shi wannan matashi.

“Sai ya tsaya a cikin Masallacin kamar yana addu’a kowa ya watse ya bar shi ashe baywn jama’a sun tafi sai ya dauko Alku’anan da ke cikin Masallacin ya rika zana hoton Cross a jikin bangon Alkur’anin, sai da bayana an kama shi rahotanni sun ce an mika shi a hannun hukuma domin ta hukunta shi dai dai da laifin da ya aikata.

Views: 16

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *