
Rahotanni na cewa shahararren malamin addinin musuluncinnan sheakh Abdujabbar Nasiru Kabbara na cikin matsanancin halin rashin lafiya inda wa rahotannin
Daga gidan yarin da ake tsare da shi a jihar Kano suka ce
Shaikh Dr Abduljabbar na fama da matsanancin rashin lafiya, wacce ta kai ga har yana zubar jini ba kuma ya iya tashi, lauyansa ne barrister Yakubu Abdullahi ya tabbatar da wannan tare da zargin baiwa Shehin Malamin guba a inda ake tsare dashi, Inda ya tabbatar wa da manema labarai cewa Gwamnatin jihar Kano ta kama Sheikh Dr Abduljabbar cikin koshin lafiya, an tafi dashiylafiyarsa kalau.
Cikakken rahoto na nan tafe
Ra’ayoyin ku:Ko Me Zakuce Akan Wannan lamarin?
Wallafa Daga Shafin Mabiyan Malamin Mai Suna Ashabulkahfi Social Media Team
Views: 17
