Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Wani malamin addini a jami’ar Al-azhar dake a kasar Misra mai suna Shekul Arab Al’islam ya bayyana cewa gobe Juma’a udan Allah ya kaimu za’a busa kahon tashin Duniya saboda haka kowa ya shirya kuma ya shiga tai tayinsa.
Malamin na magana ne a lokacin da dalibansa suka kai masa ziyarar barka da Sallah a gidansa dake gabashin birnin Alkahiran Masar sai dai masu sharhi akan al’amuran yau da kullum na ganin cewa.
Malamin ya fadi gaskiya saboda ai dama Alkur’ani ya fada cewa ranar Juma’a za ayi tashin duniya dana alkiyama kuma dama malamin yayi kaurin suna wajen barkwanci da daliban nasa.
Views: 44

Dan wasan barkwanci ne kawai zaku mana a taqaice. Kuma Kalmar gobe so fadi ne ita…hakama alqur’anin ya dunga hakaitota da cewa”Ranar gobe” saboda haka wannan ba Sabon abu bane. Kawai dai Allah ya bamu sa’ar tafiya amma ba wai yadda ake tsammani bane. Wannan ilmul gaibu ne.
Karya yake mazon tsira bai fadi lokacin ba balantana shi
Taqurunqus
Allah yasa mudache Amin
Allah bamu sa’an tafiya
Allah sarki Allah ubangiji ya sada mu da alkairinsa ya kare mu daga azabar sa ya kuma sa muna daga cikin karkashin inuwar al’arshi.. Ameen