Abinda yasa nafi jin dadin saduwa da yar’uwata macce fiye da namiji

Wata budurwa a jihar Legas dake kudu maso yammacin tarayyar Najeriya, ta yi bayanin dalilan da yasa tafi jin dadin yin lalata da yar’uwarta macce fiye da jinsin da namiji inda tace.

“Ni fa a halin yanzu ko kudi namini zai bani yw sadu dani ba zan yarda ba sai dai idan na rasa yar’uwata macce sannan amma idan ina ganin yar’uwata macce to ko nawa take so zan iya bata domin ta yarda muyi lalata tare da ita.

Matashiyar ta bayyana haka ne a wata tattaunawa da aka yi da ita da wani gidan talabijin a jihar, inda ta ce ita bata da wata damuwa a kan masu zaginta ko la’anta da tsuwa a cewarta kowa akwai abinda ya ke so kuma kowa akwai abinda yake so a rayuwar sa saboda haka ita ma wannan dabi’a ita tafi so.

Views: 224

3 thoughts on “Abinda yasa nafi jin dadin saduwa da yar’uwata macce fiye da namiji

  1. Allah ya ganar da ita hanya madaidaiciya da ita da abokan ta dama duk masu sha’awar hakan da kuma goyon bayan hakan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *