
Shahararriyar yar fafutar nan a Najeriya Aisha Yesufu wacce tayi kaurin suna wajen jawo cece kuce a shafukan sada zumunta ta sake yin wani bayani wanda a yanzu haka yake ci gaba da janyo kace nace da daukar hankalin mabiya shafukan sada zumunta.
Yar gwagwarmayar, Aisha Yesufu ta ce ya kamata a sani cewa babu inda ba a samun yan asalin wurin dake bin wani addinin da ba shi keda rinjaye a wajen ba.
Aisha Yesufu a shafinta na twitter akwai kiristoci yan asalin jihar Kano wadanda aka fi sani da maguzawa kuma wadannan tsirarun kiristoci maguzawan su ne yan asalin jihar Kano su keda Kano kamar yadda akwai Indiyawa yan asalin Amurka kamar yadda ta ce.
Kunji fa menene ra’ayoyinku?
Views: 171

Wannan ai ra’ayin ta ne ta fada, Wanda kowa na iya fadin nasa
Wannan gaskiya hauka ne
Haka ma ‘yanuwanka suke fada.
Gaskiya karyane
Wannan haka yake a dubi tarihin kano inda ta faro wato dawanau da dan batta
Kice kano takuce ku maguzawa mahaukaci are banza
Tofa!Gawata wadda ba’alsalin Hausaba zatakore Hausawa daga jaharmu.To Kano ta Hausawa musulmaice!!!
Kano Bata maguzawa bace larabawan habasha sune suka kafa Kano dama yaran hausa domin abinda ake nufi da bahaushe shine bahabashe kikiyaye keda a Kanoma keyar kwana hudu ce unguwar da batafi shekara hamsinba
Anbinciki tarihi Mana Shi zai tantance Wannan lamarin.
Allah ko mamana tarihi ya zauna akanki kasance warki bamagujiya sai ki kwace sarautar kano a hannun musulmi kibawa arna