
Wannan shine Sheakh Makari limamin babban masallacin kasa dake Abuja ga kaɗan Daga Cikin Daukakar Da Allah Ya Masa A Rayuwar Sa
- Ya Haddace Alkur’ani
- Ya Haddace Sahihul-Bukhari
- Ya Haddace Sahihul Muslim
- Ya wallafa littatafai sama da 40
- Professor na Arabic and linguistic
- Babban Jigo Ne A Darikar Tijjaniyya
- Malamin Addinin Muslunci a Duniya
- Shahararren malamin fatawa na kasa da kasa
- Yana ɗaya daga cikin manyan membobin supreme council of Islamic affairs.
- Ya Assasa makarantu tazkiyah na boko, islamiyya da na haddar Qur’ani fiye Da 30 a faɗin Nageriya
- Shine Babban limamin kasar Nijeriya
- Ya Samu Shedar zama wanda yafi kowa iya rubutu da karatun khuɗuba a sallar juma’a a duk fadin nageriya.
- Ya koyar a jami’ar gwamnatin tarayya dake Kano.
- Ya koyar da dubbanin mutane Addinin Musulunci.
Allah Ya Karawa Sheikh Prof, Ibrahim Ahmad Maqary Zaria. (Chief Imam Central Mosque Abuja) Lafiya Da Nisan Kwana. Amiin
Daga: FITYANU MEDIA
Views: 14
