Malamin islamar nan da yace za’a hura kahon tashin duniya ya mutu yau

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Shaharren malamin addinin islamar nan dan kasar Masar wai suna sheikh Haroon Almisri wanda a makonni ukkun da suka gabata ya fadawa dalibansa cewa, za a hura kahon tashin duniya a ranar Juma’a ya riga mu gidan gaskiya.

Wani dalibi mai suna Yusuf Ibrahim wanda ya na daya daga cikin daliban da ke tare da malamin ne ya bayyana rasuwar malamin a shafinsa na Telegram.

Duk da cewa wasu daga cikin daliban malamin ya kware wajen yi musu barkwanci amma a lokacin da ya fada musu labarin tashin duniyar, babu wata alama da ke nuna cewa da wasa yake musu.

Views: 14

One thought on “Malamin islamar nan da yace za’a hura kahon tashin duniya ya mutu yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *