
Yau muna tafe da ra’ayin wata budurwa mai suna Fateema Zahra wacce ra’ayin nata ya tada kura tare da yamutsa hazo a shafukan sada zumunta na social media.
Inda wasu mazan ke goyon bayanta yayin da wasu ke zagibta tare da kunduma mata ashariya, ga abinda ta ce.
MATA GA SHAWARA: Idan mijin ki ya tafi kallon kwallo da daddare ki rufe kofa sannan ki kashe wayarki kibar dan iska ya kwana a waje.
Inbanda iskanci kana bukatar mijin ka yana wajen kallon su Messi da Ronaldo.
Ra’ayi Fatima Zarah
Views: 22
