Abubuwa 3 da macce ke son mijinta ya rika taba mata amma bata iya gaya masa

Wannan rubutu na domin ma’aurata ne kadai, kamar yadda kuka sama mata suna da matukar kunya fiye da maza, bisa nazarin hakanne yasa sashin Hausa na APA ya gudanar da wani bincike game da rayuwar mata da kuma abinda suka fi so.

Ga matan aure, akwai wasu gurare guda ukku da macce ke son mijinta ya rika taba mata amma kuma ita bata iya gaya masa da bakinta ga jerin abubuwa ukkun kamar haka.

  • Macce na son mijinta ya rika shafa mata gashin kanta yana murza shi ako wane lokaci hakan yana sanya ta nishadi kwarai dagaske.
  • Macce na son mijinta ya rika shafa mata kashin gafon bayanta yana daddana mata shi a hankali ko sumbatar shi hakan yana aike mata da wani sakon nishadi a cikin kwakwalwarta.
  • Macce tana son a rika taba mata kafar ta wato sawunta tana jin dadin namiji ya rika shafa kafafuwanta yana wasa da yan yatsun kafafuwanta.

Views: 39

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *