
Kamar yadda kuka sani a wannan zamanin mata sun shahara wajen tallace tallacen magungunan kafrin maza wasunsu ma har tallar kansu suke yi.
Ita ma wannan budurwar ta shafe shekaru tana yi bidiyoyi a shafinta na YouTube inda take yin kalaman batsa tare da karantar da mabiyanta yadda ake saduwa da macce.
A halin yanzu dai Fauziyya ta bayyana cewa, “Maza ku daina wahalar da kanku wajen yin aure kuzonni zan biya muku dukkan bukatun da kuke muradin samu a gurin macce” in ji ta.
Views: 17
