Ina kira ga maza da su daina wahalar da kansu wajen yin aure suzo zan biya musu bukatun su—Fauziyya

Hoton fauziyya daga shafin YouTube

Kamar yadda kuka sani a wannan zamanin mata sun shahara wajen tallace tallacen magungunan kafrin maza wasunsu ma har tallar kansu suke yi.

Ita ma wannan budurwar ta shafe shekaru tana yi bidiyoyi a shafinta na YouTube inda take yin kalaman batsa tare da karantar da mabiyanta yadda ake saduwa da macce.

A halin yanzu dai Fauziyya ta bayyana cewa, “Maza ku daina wahalar da kanku wajen yin aure kuzonni zan biya muku dukkan bukatun da kuke muradin samu a gurin macce” in ji ta.

Views: 17

One thought on “Ina kira ga maza da su daina wahalar da kansu wajen yin aure suzo zan biya musu bukatun su—Fauziyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *